Da fatan bakuyi bacci ba mutane na.🥲🥲.Abubuwan sai ahankali kwanan nan.Dan Allah ku dangwala min yar like din nan da heart. Yau abincin sadaqa tayi lau tayi jau.Rajah din ku sarauniyar karfi ce.😂😂😂😂 Nayi amfani da food processor din company @Buchymix 💃💃#Foodie #explore #FoodTok #foodtiktok #chefrajah #diaryofanortherncook #hausatiktok #buchymix
Yau fa ga abinda muka dafawa mutane 100 na asibiti.Ya kuka gani? Yayi?munyi amfani da blender ta company @Buchymix .#EidMubarak #chefrajah #hausatiktok #FoodTok #foodtiktok #diaryofanortherncook
Barkan mu da Shan ruwa mutanen gidan nan…💃💃💃munyi sabon Waka fa😂😂. Toh how far?kun siya @Buchymix ? Asha ruwa lafiya.#chefrajah #Foodie #diaryofanortherncook #FoodTok #ramadan2025#foodtiktok #hausatiktok
Yau chefrajah dinku da yanka rago,ta dafa,ta hada duk ita kadai..😂Kai..Naji jiki amma dai naji dadi.Mutane sunyi farin ciki sosai domin mutanen sunki dadin abincin sosai.Nayi amfani da blender ta ta company din @Buchymix #ramadan2025 #chefrajah#hausatiktok #FoodTok#foodtiktok #diaryofanortherncook
Salam kyawawa😍😍😍..Dan Allah kuyi hakuri da ni.Network ba kyau sosai.Toh,jiya dai mun hadu da @Ayzah_cuisine a kano 💃💃💃Muka dafa taliya da kaza amma banda kwankwaso😂😂wa almajirai gudu 70.Dan Allah a danna mana like.❤️❤️mun gode❤️❤️Munyi amfani da food processor na company @Buchymix foodtok #foodtiktok #chefrajah #hausatiktok #diaryofanortherncook #buchymix
Kwasam,Sai peak milk suka aiko mana madara domin muyi wa talakokin mu abinci.💃💃💃💃💃💃Alhamdulillah.Ai ko sun sha ragadada.😂 CAPTION In the season of Ramadan, Peak Milk supported our mission to feeding 100 souls to share goodness because no one should have to worry where their Iftar meal will come from. Let’s keep spreading Love, one meal at a time. Will you share goodness and Kindness today? Tag @peak_milk and join the movement. #PeakNourishment #PeakRamadanGoodness #PeakMilk#chefrajah #Foodie #explore #diaryofanortherncook #foodtiktok #FoodTok #hausatiktok #ramadan2025
Ga fa breakfast ko dinner daidai na talaka.😂😂irin mu💃💃Aci dadi lafiya mutanen gidan nan.#Foodie#explore#foodtiktok #foodtiktok #chefrajah #diaryofanortherncook #hausatiktok
Giveaway !Giveaway!! Giveaway!!! 10k ko wani rana,dubu dadi, dubu Hamsin,dubu ashirin da biyat bayan ramadan ga mutane uku da zasu gwada wannan Naan Bread din suyi posting a page nasu na instagram,da tiktok da sauran su. Ga recipe: 1/2 cup warm water 1 tablespoon of yeast 1/2 teaspoon salt 1/2 cup fresh yo 2 tablespoons water 1 tablespoon veg oil Ina nan ina jiran entries naku. #chefrajah #Foodie #explore #diaryofanortherncook #foodtiktok #FoodTok ##ramadan2025
Ramadan Mubarak Kyawawa.😍😍😍Yau dai mun sha addua.Da masu naira 50,100,dubu 100, Kunga abinda mukayi wa alumma da kadan daga cikin kudin mu ko?Toh Allah shi mana albarka ya Kuma kara mana budi.Allah yasa mana tausayi da kaunar nuna a zuma tan mu. Ku mana like,comment da share.Mun gode..Sai mun hadu gobe.💃💃💃😂#Foodie #chefrajah #explore #hausatiktok #FoodTok #diaryofanortherncook #foodtiktok
Tiktok Nagode Nagode !! 1M FOLLOWERS!!!!! Ko a mafarki ban gani ba. Abin da ya bani mamaki shi ne har saudiyya mutane sun gane ni daga tiktok. Ina miki godiya ta da ubangiji na da ya bani wannan daukaka. Akwai give away fa😂😂 kar kuje da nisa❤️😂. ##Foodie#explore#diaryofanortherncook #ramadan2025 Hausatiktok #FoodTok
Yau dai chef rajah ta kona tukunya😂😂😂😂.Nayi amfani da blender ta na company @Buchymix #Foodie #explore #FoodTok #foodtiktok #chefrajah #diaryofanortherncook #hausatiktok #hausatiktok
Dan Allah ku tsaya ku gani.😭😭.Yau supreme noodle suka ce kar mu bari yan anguwa suyi bacci da yunwa.Aiko muka tashi mukai Abin da muka Saba. Asha ruwa lafiya.#Ramadan2025 #chefrajah #FoodTok #foodtiktok #foodtiktok #diaryofanortherncook #hausatiktok
Yau na kawo maku Akamu mai madara da sugar daga company din @Checkers Custard .Dan Allah ku kalla har karshe ku sha dariya.#Ramadan2025 #chefrajah #FoodTok #foodtiktok #diaryofanortherncook #hausatiktok
Barkan mu da shan ruwa kyawawa😍😍.Yau dai ranar @buchymix ne.Shin kin siya?😂 Aci dadi lafiya. #Foodie #chefrajah #explore #diaryofanortherncook #foodtiktok #FoodTok #hausatiktok #ramadan2025